Azeetat Show Tv (@azeetatshowtv)
- Followers
- 1.1K followers
- Following
- 103 following
- Likes
- 4.1K
- Videos
- 30
- Avg length
- 4:11
📺AZEETAT SHOW TV 📡 Online Live TV 📰 Breaking News • Entertainment • Events ✨ Your Favorite Digital TV
Latest videos by Azeetat Show Tv
-
– video
86 likes 3 comments 67 shares 9 saves
POST 2 HASKEN GOBE Daya kasance tare da babban bakonmu, Dr. Alkali Abubakar Salihu Zaria. Kada ku bari a baku labari! Ku kasance tare da mu domin sauraron cikakkiyar tattaunawa mai armashi. Ayi sauraro lafiya! #viral #fypシ゚viralシ #fyb #preachers #fyppppppppppppppppppppppp
-
– video
194 likes 11 comments 32 shares 17 saves
POST 1 HASKEN GOBE Daya kasance tare da babban baƙonmu, Dr. Alkali Abubakar Salihu Zaria. Kada ku bari a baku labari! Ku kasance tare da mu domin sauraron cikakkiyar tattaunawa mai armashi. Ayi sauraro lafiya! 🙏 #fypシ゚viralシ #fypシ゚viralシ #fyb #fy
-
– video
346 likes 6 comments 7 shares 20 saves
Ku kasance tare da mu da misalin ƙarfe 8:30 na dare (8:30 PM) domin sauraron cikakkiyar hirar. #fyb #fypシ゚viralシ @Simplebash @Saboji Hudu Ahmad @THE VOICE OF FCE JAMA'ARE @MASARAUTAR JAMA’ARE @JAMA’ARE HORSE RIDERS 🥶✅
-
– video
307 likes 14 comments 7 shares 23 saves
AMSOSHIN TAMBAYOYINKU A MUSULUNCI Shiri ne da zai mayar da hankali wajen amsa tambayoyinku kan addinin Musulunci, tare da ƙarin fahimtar koyarwar Alƙur’ani da Sunnah. Kana da tambaya game da addinin Musulunci? Kana son ƙarin fahimtar wani hukunci na Shari’a? Ka aiko mana da tambayarka domin a…
-
– video
347 likes 22 comments 5 shares 35 saves
🎬❤️ AUNA FAHIMTA! 😂🔥 A wannan karon, mun zanta da wani ƊAN GWAGWARMAYA A FAGEN SOYAYYA! 💘🤣 🤔 Shin soyayya gwagwarmaya ce ko fahimtar juna? 👇 Ku bayyana ra’ayoyinku a comment! #fyp #trending #trendingvideo #viral #goviral
-
– video
604 likes 13 comments 3 shares 50 saves
WALIMA CEREMONY 2026 HASSAN MUHAMMAD GOVERNMENT GIRLS SECONDARY SCHOOL, JAMA’ARE Congratulations to all the students, teachers, parents, and management of Hassan Muhammad Government Girls Secondary School, Jama’are! #ThankYou #fybシ #fyppppppppppppppppppppppp #youtube
-
– video
19 likes 1 comment 0 shares 1 save
🎉 1K FOLLOWERS AT FACEBOOK 🎉 Thank you for your amazing support! ❤️ Azeetat Show TV appreciates you all! 🙏 🚀 1K today, bigger tomorrow! #AzeetatShowTV #1KFollowers #ThankYou
-
– video
60 likes 2 comments 0 shares 2 saves
2026 maulud jama'are #fyppppppppppppppppppppppp #AzeetatShowTV #fyb #fybシ #contentcreator
-
– video
86 likes 2 comments 19 shares 6 saves
TATTAUNAWA TA MUSAMMAN | KASHI NA FARKO Mun kawo muku wata tattaunawa ta musamman tare da Zainab Umar Abdullahi (Haseena) da Sunusi Abdulwahab, waɗanda za su wakilci NORTH-EAST a gasar Poetry ta ƙasa, wadda za a gudanar a Abuja cikin watan Nuwamba 2026. Me ya kai su wannan mataki? Me suke shirin…
-
– video
25 likes 0 comments 1 share 1 save
LAFIYA UWAR JIKI sabon shiri ne na musamman da zai mayar da hankali wajen wayar da kan al’umma kan muhimmancin kula da lafiya da kuma hanyoyin da za mu bi domin kare kanmu daga cututtuka. A cikin shirin, za mu tattauna da malaman lafiya da ƙwararrun ma’aikatan lafiya, inda za su yi bayani cikin…
-
– video
48 likes 6 comments 1 share 3 saves
AUNA FAHIMTA #fyppppppppppppppppppppppp #AzeetatShowTV #fybシ #fyb #nationwide @ahmad kaigama🐴☠️🐴 @Jama'are Nextgen Youths @MASARAUTAR JAMA’ARE @THE VOICE OF FCE JAMA'ARE
-
92 likes 0 comments 17 shares 5 saves
-
– video
76 likes 6 comments 5 shares 4 saves
AUNA FAHIMTA shi ne wurin da za a gwada ƙwarewarka! Za mu zo da tambayoyi masu ban sha'awa daga Hausa, tarihi, al’adu, ilimin yau da kullum da sauran fannoni. Kada ka bari a ba ka labari ka kalli AUNA FAHIMTA #fyppppppppppppppppppppppp #AzeetatShowTV #fyb #nationwide
-
– video
26 likes 0 comments 9 shares 1 save
AUNA FAHIMTA — sabon shiri mai nishadi, ilimantarwa da tattaunawa mai ma’ana, yanzu a AZEETAT SHOW TV. A cikin shirin za mu kawo muku sabbin batutuwa, ra’ayoyin jama’a, tambayoyi masu muhimmanci da tattaunawa mai zurfi, cikin harshen Hausa mai sauƙin fahimta. Ku biyo mu, domin fahimta ita ce…
-
– video
12 likes 2 comments 3 shares 0 saves
AUNA FAHIMTA sabon shiri mai nishadi, ilimantarwa da tattaunawa mai ma’ana, yanzu a AZEETAT SHOW TV. A cikin shirin za mu kawo muku sabbin batutuwa, ra’ayoyin jama’a, tambayoyi masu muhimmanci da tattaunawa mai zurfi, cikin harshen Hausa mai sauƙin fahimta. Ku biyo mu, domin fahimta ita ce…
-
58 likes 5 comments 6 shares 3 saves
-
– video
196 likes 10 comments 11 shares 19 saves
Zauren siyasa #fyb #azeedatshowtv #fybシ #tv
-
– video
73 likes 3 comments 0 shares 5 saves
hira da wani matashi mai larurar hannu ɗaya, inda ya bayyana yadda yake kallon kansa da kuma yadda yake gudanar da rayuwarsa cikin ƙarfin hali. Ya ce duk da yanayin da yake ciki, yana ɗaukar kansa tamkar mutum mai hannu biyu, domin ba ya bari larurar ta zama cikas ga burinsa da rayuwarsa. Tambaya…
-
– video
57 likes 4 comments 0 shares 1 save
Yayin da AZEETAT SHOW TV muka kai ziyarar “Gani da Ido” domin duba aikin gyaran tarakunan wutar lantarki da ake gudanarwa a Jama’are. Mun ga yadda aikin ke gudana, tare da bibiyar matakan da ake ɗauka domin dawo da ingantacciyar wutar lantarki ga al’ummar Jama’are. #nepa #azeedatshowtv
-
– video
91 likes 5 comments 18 shares 6 saves
Yan gwagwarmaya sun bayyana damuwarsu tare da yin kira ga hukumomin da abin ya shafa da su gaggauta daukar mataki kan faduwar turakun wutar lantarki da ke Gabar Kogin Jama’are. Sun ce lamarin na iya jefa al’ummar yankin cikin matsalar wutar lantarki, tare da haifar da barazana ga rayuka da…
-
– video
440 likes 20 comments 80 shares 47 saves
finally game is over #final #game #billiards #azeetatshowtv #fyb
-
– video
416 likes 21 comments 9 shares 37 saves
PART 2 #fyb #azeetatshowtv #billiards #jamaare #final
-
– video
152 likes 7 comments 0 shares 8 saves
LABARAN WASANNI NA YAU 🎱🔥 AZEETAT SHOW TV Mun zo muku da wasan Snooker/Billiard 🎱 domin ku biyo mu, ku kalli wasan kai tsaye, ku gani da idanunku! 👀🔥 #final #azeetatshowtv #jamaare #billi #fyb
-
– video
22 likes 1 comment 12 shares 2 saves
Hasken Gobe → Brighter Tomorrow #azeetatshowtv #azeetathaskengobe #brigh #tomorrow
-
– video
16 likes 0 comments 0 shares 1 save
SAUTIN LABARAN WASSANI KENNAN DAGA AZEETAT SHOW TV YAYA KUKE GANI YAYI DADI ?#ball #sport #azeetatshowtv #all #newtrend
-
– video
45 likes 2 comments 0 shares 3 saves
LABARAN WASANNI #newtrend #all #azeetatshowtv #sport #ball
-
– video
108 likes 4 comments 0 shares 7 saves
LABARAN WASANNI #ball #sport #azeetatshowtv #all #newtrend
-
– video
27 likes 2 comments 0 shares 2 saves
Welcome to Political Forum (Zauren siyasa) your trusted platform for informed political discussions, analysis, and updates. Stay informed. Share your views respectfully. Together, let's promote civic awareness and responsible leadership. #PoliticalForum #Politics #CivicEducation #Leadership…
-
– video
15 likes 0 comments 5 shares 2 saves
Welcome to AZEETAT SHOW TV! Your trusted destination for news, entertainment, exclusive interviews, and inspiring stories. Follow us and never miss the latest updates! #Azeetattvshow #world #tv #fyp #all @Simplebash @THE VOICE OF FCE JAMA'ARE @Jama'are Nextgen Youths @MASARAUTAR JAMA’ARE
-
– video
33 likes 8 comments 0 shares 1 save
HELLO WORLD 🌎 #Azeetattvshow #world #tv #fyp #all
All 30 videos loaded.
Explore & export videos
Uses the videos loaded on this page. All available videos are loaded.
Videos by month
Azeetat Show Tv TikTok stats
Azeetat Show Tv (@azeetatshowtv) has 1,054 TikTok followers as of . That is about 1.1K followers.
- Followers
- 1,054
- Likes
- 4,139
- Videos
- 30
- Likes per video
- 138
- Average video length
- 4:11
- Median per post
- 545 views · 75 likes · 4 comments · 5 shares · 5 saves
- Average engagement per view - follower
- 15.0% - 0.14
- Average views per follower
- 0.96
- Most viewed recent posts
- “finally game is over” · 4.5K views · 440 likes · 20 comments ·
- “WALIMA CEREMONY 2026 HASSAN MUHAMMAD GOVERNMENT GIRLS…” · 4.4K views · 604 likes · 13 comments ·
- “🎬❤️ AUNA FAHIMTA! 😂 A wannan karon, mun zanta da wani ƊAN…” · 2.9K views · 347 likes · 22 comments ·
- Last post
- (less than a day before this check)
- Posting rate
- about 2 posts a week
- TikTok content labels
- Random Shoot (6 of 13 posts), Others (6 of 13 posts)
- Hashtags used most
- #AzeetatShowTV (17), #fyb (14), #fybシ (6), #azeedatshowtv (5), #all (5)
Azeetat Show Tv follower history
Followers on the left axis, likes on the right. Recording started on ; each day this profile is refreshed adds a point. How the follower history is recorded
About Azeetat Show Tv
Account created