Freedom Radio Nigeria (@freedomradionigeria)
- Followers
- 1.1M followers
- Following
- 906 following
- Likes
- 11.6M
- Videos
- 5.2K
- Avg length
- 2:23
First indigenous radio station in northern Nigeria 08061515725
Latest videos by Freedom Radio Nigeria
-
– video Pinned
Cikakkiyar tattaunawar Freedom Radio Nigeria da Malam Auwal Abubakar, mahaifin Umar da ake zargi da aikata kisan gilla a Chiranci da kuma Tudun Yola. #FreedomRadioNigerianigeria #kannywoodtunabaya #kannywoodstyle #kannywoodstyle #kannywoodNews #kannywoodcelebritieskbeautifulactrestoday…
-
– video Pinned
-
– video
586 likes 12 comments 2 shares 58 saves
Wani bangare daga hirarmu da Mawaki Yahya Mu'azu Kabara [Yahya Chil'a] wanda ya bayyana irin rigimar da suke yi da talauci.
-
– video
65 likes 1 comment 0 shares 4 saves
Shin bayan kammala karatu, gwagwarmayar rayuwa ko kuma ta neman aikin; wanne matashi zai kama?
-
– video
137 likes 2 comments 0 shares 8 saves
Shugaban Jam'iyyar NDC na Mazabar Gyadi-Gyadi Arewa, Hon. Suleiman Nababa ya bar Jam'iyyar NDC Kwankwasiyya ya koma Jam'iyyar APC ta gidan dan takarar majalisar Tarayya na Tarauni, Hon. M. Nasir Ja'oji. Tabbas nasara tana tare damu, Allah ya tabbatar mana da alheri. Ameen
-
– video
336 likes 5 comments 0 shares 29 saves
Shin ya kuke ji idan kuka hadu da irin mutanen nan masu tambayar kwakwaf, ya kuke ji idan suna yi muku? #freedomradiokano #arewa #nigeria #freedomradionigerianigeria #kannywoodtunabaya #viralpost #viralreelsシ #Arewa #viralreelsfacebook #viralreels #Abuja #kannywoodstyle #FreedomRadioNigerianigeria…
-
– video
29K likes 202 comments 1.4K shares 3.2K saves
Daga Kafafen sada zamunta na wannan makon tare da Amira Muahammad Umar
-
– video
245 likes 8 comments 0 shares 18 saves
Me kuke ganin yasa wasu yaran suke gudun sana'ar gidansu ta gado, jin kai ne ko kuwa dai zamani ne ya canja?
-
– video
347 likes 7 comments 2 shares 26 saves
Tsakanin mutumin da ya taimakeka da kuma wanda ya cutar dakai wanne ne yafi wahalar mantawa?
-
– video
659 likes 29 comments 0 shares 38 saves
Yawancin yara sukan tashi da burin zama wasu idan sun girma, kai da kana yaro me kayi burin zama?
-
– video
512 likes 3 comments 2 shares 35 saves
Shin me kuke ganin yake saurin sanya wa kawaye suyi tasiri a rayuwar abokansu, rashin ingantacciyar tarbiya ko kuwa mene ne?
-
– video
1.6K likes 62 comments 56 shares 235 saves
Shin kun taba yin sirri da wani da ka yarda dashi daga baya kaji maganar a gurin wasu?
-
– video
11K likes 209 comments 89 shares 1.2K saves
Daga Kafafen sada zamunta na wannan makon tare da Amira Muahammad Umar
-
– video
18K likes 235 comments 276 shares 2.8K saves
Mashiryin shirin 'Dare Daya' malam Aminu Saira Muhammad, ya yi bayani dalla-dalla kan dalilin fitar da wakar shirin ta Nazir Sarkin Waka mai taken 'Dare Daya Allah Kan Yi Bature' da kuma wani bangare na tallan shirin, wadda wasu ke alakanta wa da siyasar Kano ta yaro da uban gida.
-
– video
105 likes 3 comments 0 shares 4 saves
Shin neman followers a social media ya isa mutum ya zubar da mutuncinsa akai?
-
– video
3.2K likes 64 comments 72 shares 552 saves
Dan ma ja bakin marigayi Sheikh Yahaya Ibrahi Masussuka Nazir Salihu, ya yi karin bayani kan matakin da su ka dauka na yin jana'izar Malamin a ranar Juma'a.
-
– video
191 likes 3 comments 0 shares 13 saves
Shin a ganinku soyayya kadai ta isa gina aure me dorewa, ko kuwa dai sai an hada da kudi?
-
– video
133 likes 2 comments 4 shares 9 saves
Shin kun taba zuwa gidan biki da kwadayin za ku ci abinci ku tarar babu abincin ko kuma yayi kadan?
-
– video
1.2K likes 41 comments 74 shares 139 saves
Wallahi matukar al'ummar kasar nan suka sake suka kara zabar wannan gwamnati ta APC tamkar sun yadda a zo a yi karamin gudun famfalaki ne - Cmrd. Jamilu Yahya
-
– video
2.5K likes 42 comments 59 shares 327 saves
Me kalaman Sheihk Aminu Ibrahim Daurawa ke nufi, bayan saka shi cikin kwamitin bayar da shawara kan yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa da gwamnan Kano a 2027?
-
– video
155 likes 3 comments 0 shares 10 saves
Tun muna yara muka tashi muka ga iyayenmu suna yabon Annabi Muhammad S.A.W daga nan muma muka fara yi masa yabo - Muhammad Munzali Warure
-
– video
766 likes 14 comments 69 shares 129 saves
Majalisar Dokokin jihar Kano bata da hurumin dakatar mana da wakili a zauren majalisa, don haka muka aike mata da takarda ta janye idan ba haka ba mu shiga kotu - Abdulmalik Isa Esq.
-
– video
204 likes 7 comments 1 share 13 saves
Kuna ganin ya dace idan Mutum zai taimaki wani da abinci, kuɗi, ko wani abun bukatar rayuwa, ace wai sai an fara yin bidiyo?
-
– video
131 likes 4 comments 1 share 8 saves
Jagoran Triple R Dauda Adamu Kahutu Rarara na magana.
-
– video
313 likes 12 comments 3 shares 19 saves
Yaya ku ke ji idan kun ci karo da fina-finan AI a kafafan sada zumunta
-
– video
63 likes 2 comments 1 share 3 saves
Umarnin Sanata Barau na a yi APC daga sama har kasa Fahad Muhammad Dankabo yake jaddadawa, masu kuma maganar Murtala Garo, su fada mana me yayi mana a Kano ta Arewa - Mustapha Yahya Shuwaki
-
– video
1.1K likes 22 comments 21 shares 94 saves
Wai kuwa kun lura da cewa sai mutum yana raye aka fi damuwa da iyalansa, amma da zarar ya mutu shi kenan?
-
– video
215 likes 6 comments 0 shares 14 saves
Shin Degree yana da amfani a Najeriya idan babu aikin yi? #arewa #nigeria #Hausa #trending #viralreelschallenge #viralreels #viralpost
-
– video
114 likes 3 comments 0 shares 8 saves
Shin ka taba tsintar kanka cikin yanayin bukatar taimako amma wadan da ka taba taimaka wa su kasa taimakarka? Ya kaji da hakan ta faru. #arewa #nigeria #Hausa #trending #viralreelschallenge
-
– video
187 likes 3 comments 1 share 20 saves
Hon.Sale Kala Kawo na magana
Showing 30 of 5,170 videos
Load more videosExplore & export videos
Uses the videos loaded on this page. Load more to include older ones.
Videos by month
Freedom Radio Nigeria TikTok stats
Freedom Radio Nigeria (@freedomradionigeria) has 1,143,612 TikTok followers as of . That is about 1.1M followers.
- Followers
- 1,143,612
- Likes
- 11,603,080
- Videos
- 5,170
- Likes per video
- 2.2K
- Average video length
- 2:23
- Median per post
- 2.6K views · 325 likes · 7 comments · 2 shares · 23 saves
- Average engagement per view - follower
- 12.3% - under 0.01
- Average views per follower
- 0.02
- Most viewed recent posts
- “Daga Kafafen sada zamunta na wannan makon tare da Amira…” · 182K views · 28.6K likes · 202 comments ·
- “Mashiryin shirin 'Dare Daya' malam Aminu Saira Muhammad…” · 145K views · 17.6K likes · 235 comments ·
- “Daga Kafafen sada zamunta na wannan makon tare da Amira…” · 143K views · 11.1K likes · 209 comments ·
- Pinned posts
- 2, with 2.4M and 1.7M views
- Last post
- (less than a day before this check)
- Posting rate
- about 11.6 posts a week
- Hashtags used most
- #arewa (4), #Hausa (4), #kannywoodtunabaya (3), #kannywoodstyle (3), #kannywoodNews (3)
Freedom Radio Nigeria follower history
Followers on the left axis, likes on the right. Recording started on ; each day this profile is refreshed adds a point. How the follower history is recorded
About Freedom Radio Nigeria
Account created