LOVE STORY profile picture

LOVE STORY (@loveso364)

Followers
4.8K followers
Following
67 following
Likes
42.8K
Videos
106

love story

Playlists Liked videos

Latest videos by LOVE STORY

  • my mommy 💖,my happiness 🤗,my mom, my queen 👑,my love ,my life,my everything in this world Ya Allah… – photo post Pinned Photo post , 124K views

    my mommy 💖,my happiness 🤗,my mom, my queen 👑,my love 💞,my life,my everything in this world 🌍 Ya Allah mahaifiyata......!!!🥹❤️‍🩹 Ya Allah mahaifiyata......!!!🥹❤️‍🩹 Ya Allah mahaifiyata......!!!🥹❤️‍🩹 Ya Allah uwataaa.....!!!🫂🔐 Ya Allah hajiyataa....!!!🫂🔐 Ya Allah farincikina..!!🫂🔐 Ya Allah itache…

  • Wani lokaci Ina murmushi ne kawai Amman acikin zuciyata 🥹Allah kadai yasan abunda yake damuna… – photo post Pinned Photo post , 26.3K views

    Wani lokaci Ina murmushi ne kawai Amman acikin zuciyata 🥹Allah kadai yasan abunda yake damuna 💘nasani duk wata dama danake da it’s rayuwa kafin mutuwa ce 🥹💔fatana da burina shine Samun matsugunni acikin a zuciyarki 👩‍❤️‍👨manufata ki soni kibani kukawa 🥳ki zamo silar kore dukkan damuwar dake cikin…

  • If you do not blame her then send her 💞 My darling… If I ever offend you, I beg you to be patient… – photo post Photo post , 1.3K views

    If you do not blame her then send her 💞 My darling... If I ever offend you, I beg you to be patient with me. I never meant to see tears in your eyes. 😭💔 Give me a chance to correct my mistakes. Don’t judge in anger, because sometimes one word of patience can save a love built up over time. ❤️‍🩹…

  • Some names are beautiful… but your name feels different. ❤️🌹 Every time I hear "Fatima," my heart… – photo post Photo post , 15.4K views

    Some names are beautiful... but your name feels different. ❤️🌹 Every time I hear "Fatima," my heart smiles a little more. 🥰💖 Fatima, my love. ❤️ Fatima, my happiness. 🥹💞 Fatima, my peace. 🤍✨ Fatima, my smile. 😊🌹 Fatima, my heart. 💖💓 Fatima, my favorite person. 😍❤️ Fatima, my everything. 🌍💘 Fatima…

  • my love Aisha💔💘 my queen Aisha💞 my happiness Aisha my heart Aisha Aisha, tun lokacin da na san ki… – photo post Photo post , 1.5K views

    my love Aisha💔💘 my queen Aisha💞❤️ my happiness Aisha💢💝 my heart Aisha❤️💞 Aisha, tun lokacin da na san ki, kina yawan zuwa cikin tunanina. Murmushinki yana sa zuciyata ta natsu, kuma maganarki tana kawo farin ciki a raina. Ina roƙon Allah Ya kare ki, Ya sa farin cikinki ya dawwama. Kin zama mutum…

  • Baby, ban san me kika yi da zuciyata ba. Yau duk ƙoƙarin da nake yi na mayar da hankali kan wani… – photo post Photo post , 8.4K views

    Baby, ban san me kika yi da zuciyata ba. Yau duk ƙoƙarin da nake yi na mayar da hankali kan wani abu yana ƙarewa da tunaninki. Idan na yi shiru, ke nake tunani. Idan na yi magana, ke nake son in yi wa magana. Idan aka kira ni ma, na kan ɗauka kamar muryarki ce ta kira sunana. Gaskiya kin mamaye…

  • Oh my god my mother…!!! 🥹❤️‍🩹 Oh my god my mother…!!! 🥹 Oh my god my mother…!!! O Allah… – photo post Photo post , 3.3K views

    Oh my god my mother......!!! 🥹❤️‍🩹 Oh my god my mother......!!! 🥹❤️‍🩹 Oh my god my mother......!!! 🥹❤️‍🩹 O Allah uwataaa.....!!! 🫂🔐 Oh, my God....!!! 🫂🔐 Oh my goodness..!! 🫂🔐 Oh, my God.... The call to paradise for sisters who do not need to see the cry of "her daughter or her son...... 🫶🙏💖…

  • 🥰❤️ LABARIN SOYAYYA Wata rana wani saurayi ya tambayi budurwarsa: “Kin san me yasa nake yawan… – photo post Photo post , 1.4K views

    🥰❤️ LABARIN SOYAYYA Wata rana wani saurayi ya tambayi budurwarsa: “Kin san me yasa nake yawan kallonki?” 😊 Ta yi murmushi ta ce: “Saboda ina da kyau ko?” 😌🌹 Saurayin ya girgiza kai ya ce: “A’a.” 😄 Ta sake tambaya: “To saboda kana sona?” ❤️ Ya sake cewa: “Har yanzu ba ki gano ba.” 🤭 Ta ɗan yi shiru…

  • 1. “Ban rubuto miki ne domin in ɗaure ki ba, na rubuto ne domin in girmama abin da zuciyata take… – photo post Photo post , 4.4K views

    1. “Ban rubuto miki ne domin in ɗaure ki ba, na rubuto ne domin in girmama abin da zuciyata take ji. So na gaskiya ba ya tilastawa, yana jira a fahimce shi cikin natsuwa.” 2. “Kasancewarki a raina ba ta zo da hayaniya ba ne, ta zo da shiru mai nauyi ne. Wasu mutane ba sa buƙatar alkawari…

  • Kafin ki rufe ido ki kwanta 🌙😌 ki sani akwai zuciya guda ❤️ da bata yin bacci ba har sai ta… – photo post Photo post , 1.9K views

    Kafin ki rufe ido ki kwanta 🌙😌 ki sani akwai zuciya guda ❤️ da bata yin bacci ba 😴 har sai ta tabbatar kin yi murmushi 😊💗 Ki kwanta lafiya masoyiyata 🤍✨ kaunarki tana tare da ke 💞 ba da hayaniya ba… amma da gaskiya 💖🤍#soyayyah💕💕🔐 #viraltiktok

  • Aslm Barka yan Mata Na Ke ce wadda ta taba xama tawa a wasu lokutan baya. Ko da hanyoyinmu sun… – photo post Photo post , 834 views

    Aslm Barka yan Mata Na Ke ce wadda ta taba xama tawa a wasu lokutan baya. Ko da hanyoyinmu sun rabu, baxan iya musun abin da muka kasance ba Ke ce shafin da a cikin rayuwata baxan taba gogewa ba, domin an rubuta shine da ruwan jinin dake kwarara daga xuciya ba da ruwan tauwada koya abubuwa da yawa…

  • Barka da safiya masoyiyata❤ Ina fatan kin tashi lafiya kuma cikin farin ciki. Allah ya sa wannan… – photo post Photo post , 1.1K views

    Barka da safiya masoyiyata❤❤❤❤ Ina fatan kin tashi lafiya kuma cikin farin ciki. Allah ya sa wannan sabuwar rana ta kasance mai albarka gare ki💓💓💓💓 Ki fara ranarki da murmushi, domin farin cikinki yana da muhimmanci a gare ni💞💞💞💞 Ina yi miki fatan nasara, lafiya da kwanciyar hankali a yau🌹🌹🌹🌹 Ki…

Showing 12 of 106 videos

Load more videos

The newest videos may be missing here.

Explore & export videos

LOVE STORY TikTok stats

LOVE STORY (@loveso364) has 4,770 TikTok followers as of . That is about 4.8K followers.

Followers
4,770
Likes
42,797
Videos
106
Likes per video
404
Median per post
1.7K views
Average views per follower
0.83
Most viewed recent posts
  1. “Some names are beautiful… but your name feels different…” · 15.4K views ·
  2. “Baby, ban san me kika yi da zuciyata ba. Yau duk ƙoƙarin…” · 8.4K views ·
  3. “1. “Ban rubuto miki ne domin in ɗaure ki ba, na rubuto ne…” · 4.4K views ·
Pinned posts
2, with 124K and 26.3K views
Hashtags used most
#soyayyah (4)

How these numbers are counted

LOVE STORY follower history

FollowersLikes4.74K42.4K4.76K42.6K4.78K42.8K4.8K43K4.82K43.2K4,770 followers on Nov 15, 20264,77042,797 likes on Nov 15, 202642,797Nov 15, 2026

Followers on the left axis, likes on the right. Recording started on ; each day this profile is refreshed adds a point. How the follower history is recorded

About LOVE STORY

Account created