Premier Radio 102.7 FM (@premierradiong)
- Followers
- 451K followers
- Following
- 1 following
- Likes
- 2.4M
- Videos
- 2.6K
- Avg length
- 4:12
Arewa's premier radio station Follow our page for 100% factual news.
Latest videos by Premier Radio 102.7 FM
-
– video
49 likes 3 comments 0 shares 4 saves
Shin da gaske an jefi ayarin motocin Shugaba Tinubu tare da ihun bama yi bayan sallar Juma'a a Abuja?
-
– video
179 likes 2 comments 2 shares 21 saves
Abinda ya kamata ku sani kan kasafin kudin da Gwamnan Kano ya gabatar na 2027
-
– video
46 likes 2 comments 2 shares 2 saves
Gaggawa ba ta mayar da mutum attajiri, Dole ne matasa su koyi hakuri da juriya," Alhaji Sani Isah Shugaban Asia Group #premiere #viralreelschallenge #videogames #PremierRadio #nigeria66
-
– video
63 likes 3 comments 0 shares 6 saves
Kafafen sada zumunta sun ci gaba da tattauna fargabar ƙarewar duniya a yau Juma’a bisa dogaro da wani binciken masana kimiyya.
-
– video
450 likes 3 comments 2 shares 71 saves
Jerin hare-haren da ake kai wa yan adawa a fadin Najeriya na haifar da fargaba gabanin zaben 2027.
-
– video
1K likes 11 comments 39 shares 114 saves
Da gaske ne sarki Sanusi ya halarci bikin nuna ado da kwalliya a Kano? Masanin tarihi da al'ada, Dr. Nasiru Wada Khalil ya yi ƙarin bayanin gaskiyar abinda ya faru a wurin.
-
– video
101 likes 6 comments 2 shares 17 saves
Shin mutum mai arziki da ba ya taimakon mabukata za a iya kiransa mutumin kirki, ko kuwa kyautatawa ta fi bayar da kuɗi kaɗai? Me za ku ce?
-
– video
57 likes 4 comments 10 shares 4 saves
Ku yi mana tagging duk wani gwauro da kuka sani sannan ku tambaye shi me ya ke jira har yanzu bai yi aure ba?
-
– video
348 likes 13 comments 1 share 39 saves
Ina aka kwana kan alkawarin da Tinubu ya yi a 2023 cewa idan bai gyara wutar lantarki ba kar a zaɓe shi a karo na biyu? Shugaban ya sake yin alkawarin cewa zai samar wa ƴan Najeriya tsayayyiyar wutar lantarki idan suka zaɓe shi a 2027.
-
– video
15K likes 177 comments 160 shares 2.1K saves
Rikicin siyasa tsakanin Sanusi Bature da Mustapha Kwankwaso na neman tsallakawa kotu
-
– video
57 likes 2 comments 0 shares 8 saves
Har Alhaji Sule Lamido yana tare da mu ~ Kashim Shettima
-
– video
17K likes 1K comments 4.4K shares 4.1K saves
Iyalai da kungiyar al’ummar musulmi mabiya Alkur’ani ta Najeriya karkashin jagorancin Sheikh Malam Usman Dangungu Kaduna, sun bayyana cewa suna dakon sakamakon binciken hukumomin tsaro kan kisan Marigayi Sheikh Yahaya Ibrahim Masussuka kafin daukar mataki na gaba. Daya daga cikin manyan almajiran…
-
– video
2K likes 16 comments 29 shares 190 saves
Yadda uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, ta nuna goyon bayanta ga tawagar ƙwallon ƙafa ta mata ’yan ƙasa da shekaru 17, Flamingos, yayin fafatawarsu da Japan a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA. Me yafi daukar hankalin ku?
-
– video
605 likes 8 comments 6 shares 53 saves
A # Abinda Premier Radio ta binciko.
-
– video
51K likes 571 comments 3.6K shares 7.8K saves
Ku yi wa Tinubu Allah ya isa sau uku– Dino Melaye.
-
– video
96 likes 2 comments 0 shares 5 saves
Nana Delivery ya zo domin biyan bukatar al’ummar jihar Kano ~ Suraj Tarauni, CEO Nana Delivery #nigeria66 #PremierRadio #KanoPolitics #BreakingNews
-
– video
9.4K likes 174 comments 1.2K shares 3.1K saves
Hukumar sadarwa ta kasa NCC ta yi karin bayani kan manhajar da ta samar domin kulle wayoyin da aka sace ko suka bata. Mataimakin daraktan NCC na shiyyar Kano, Ibrahim Inuwa Ali ne ya yi karin bayanin ga Premier Radio.
-
– video
7.1K likes 134 comments 420 shares 1.3K saves
Jawabin shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu bayan shiga ɗakin Ka’aba a birnin Makkah na Saudiyya.
-
– video
202 likes 2 comments 0 shares 28 saves
Najeriya na neman ƙarin bashin sama da Naira tiriliyan 30 duk da bashin tiriliyan 166.79 da ke kanta. Shin wannan mataki zai bunƙasa tattalin arziki ko ƙara jefa ƙasar cikin matsala?
-
– video
3.6K likes 73 comments 144 shares 394 saves
Kwankwaso ga gwamna Abba.
-
– video
98 likes 2 comments 0 shares 6 saves
"Babban rashin adalci ne yawan alakanta unguwar Zage da aiyukan Daba", Mai unguwa Mujitapha Haladu Yakubu. Ya ce sau da yawa ana fadan Daba ne a makotan unguwanni amma sai al'umma da kafafen yada labarai su rinka alakanta lamarin da Zage.
-
– video
328 likes 2 comments 0 shares 36 saves
Bayan INEC ta ki dawo da sunan Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo cikin jerin yan takarar gwamnan Kano, wanne mataki ku ke ganin ya dace ya dauka domin tabbatar da takararsa?
-
– video
109 likes 5 comments 0 shares 8 saves
𝗥𝘂𝗺𝗯𝘂𝗻 𝗙𝗶𝗻𝗮-𝗙𝗶𝗻𝗮𝗻 𝗣𝗿𝗲𝗺𝗶𝗲𝗿 Ke gabatar muku da gajeren fim mai taken 𝗔𝗟𝗞𝗛𝗔𝗜𝗥𝗜 𝗗𝗔𝗡𝗞𝗢 𝗡𝗘 Mai ya fi burge ku a cikin Fim ɗin #PremierRadio #KanoPolitics #BreakingNews
-
– video
99 likes 2 comments 0 shares 8 saves
Gwamnatin Tarayya ta kashe sama da Naira tiriliyan 5 wajen tsaro cikin kusan shekaru uku, amma har yanzu Najeriya na fama da ta’addanci, garkuwa da mutane da sauran matsalolin tsaro.
-
– video
134 likes 2 comments 0 shares 8 saves
Tallafin Naira dubu 70 ga ma’aikatan gwamnatin, an yi abinda ya dace ko siyasa ce kawai saboda gabatowar zaben 2027?
-
– video
271 likes 35 comments 16 shares 42 saves
Mutuwar Sheikh Yahaya Ibrahim Masussuka kowa na wayyo an masa rashi saboda gudunmawarsa wajen haɗin kai da zaman lafiya ~ Sheikh Ibrahim Isah Makwarari
-
– video
327 likes 6 comments 4 shares 24 saves
Yadda matashi Bello Abdullahi Bello mai fasahar kirkire-kirkire ya samar da motar haƙa rijiyar burtsatse. #nigeria66 #PremierRadio #KanoPolitics #BreakingNews
-
– video
78 likes 1 comment 2 shares 9 saves
Shin gwamnati na bai wa masu buƙata ta musamman haƙƙoƙin da kundin tsarin mulkin Najeriya ya tanadar musu? #nigeria66 #PremierRadio #KanoPolitics #BreakingNews
-
– video
4.1K likes 45 comments 118 shares 553 saves
Shin layin dogo na Kaduna–Zaria–Kano ya kammala, kamar yadda aka bayyana ko kuwa akwai sauran ayyuka da ake buƙatar kammalawa kafin fara zirga-zirgar jiragen ƙasa? Ga abinda binciken Premier Radio ya gano.
-
– video
1.1K likes 29 comments 43 shares 219 saves
Tarihin rayuwar Sheikh Yahya Ibrahim Masussuka fitaccen malami da ya shahara a Arewacin Najeriya, musamman a Jihar Katsina da kafafen sada zumunta.
Showing 30 of 2,619 videos
Load more videosExplore & export videos
Uses the videos loaded on this page. Load more to include older ones.
Videos by month
Premier Radio 102.7 FM TikTok stats
Premier Radio 102.7 FM (@premierradiong) has 450,602 TikTok followers as of . That is about 451K followers.
- Followers
- 450,602
- Likes
- 2,376,697
- Videos
- 2,619
- Likes per video
- 907
- Average video length
- 4:12
- Median per post
- 3K views · 299 likes · 6 comments · 2 shares · 32 saves
- Average engagement per view - follower
- 14.3% - 0.01
- Average views per follower
- 0.07
- Most viewed recent posts
- “Ku yi wa Tinubu Allah ya isa sau uku– Dino Melaye.” · 343K views · 51K likes · 571 comments ·
- “Rikicin siyasa tsakanin Sanusi Bature da Mustapha…” · 128K views · 14.7K likes · 177 comments ·
- “Hukumar sadarwa ta kasa NCC ta yi karin bayani kan…” · 107K views · 9.4K likes · 174 comments ·
- Last post
- (less than a day before this check)
- Posting rate
- about 11.3 posts a week
- Hashtags used most
- #PremierRadio (5), #nigeria66 (4), #KanoPolitics (4), #BreakingNews (4)
Premier Radio 102.7 FM follower history
Followers on the left axis, likes on the right. Recording started on ; each day this profile is refreshed adds a point. How the follower history is recorded
About Premier Radio 102.7 FM
Account created